Isa ga babban shafi
Ranar Yaki da Yoyon Fitsari

23 ga watan Mayu: Ranar yaki da cutar yoyon Fitsari ta duniya

Ranar 23 ga watan Mayun kowace shekara rana ce da Majalsar Dinkin Duniya ta ware domin bukin yaki da cutar yoyon Fitsari da nufin kawo karshen matsalar a cikin al’umma. Taken bukin na bana shi ne.. “yancin Mata ‘Yan bani Adama ne a kawo karshen cutar Yoyon Fitsari.”Wakilinmu dake Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto dangane da ranari.

Wasu mata dake fama da lalurar yoyon fitsari a asibitin koyarwa dake garin Maiduguri.
Wasu mata dake fama da lalurar yoyon fitsari a asibitin koyarwa dake garin Maiduguri. © Anne Wittenberg/UNFPA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.