Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Hirar RFI da Aliko Dangote

Wallafawa ranar:

Hukumomin Nigeria suna shirin bunkasa noman rogo ta hanyar yin dokar da ta tilasta wa masu sarrafa fulawa, yin amfani da kashi 10 cikin 100 na rogo a kayayyakin su, ko menene alfanun wannan shirin, Alhaji Aliko Dangote na daya daga cikin masu kamfanonin sarrafa fulawa a kasar, ya kuma yi Karin bayani cikin tattaunawar su da Nasiruddeen Muhammad.

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.