Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tarihin Daular Gobir

Wallafawa ranar:

Shirin al’adunmu na gado na wannan mako ya duba tarihin gobirawa ne a Nahiyar Afrika tare da diba wasu daga cikin sarakunansu da 770 da suka yi zamani shekaru sama da dubu da dari hudu da suka gabata. Shirin ya kasu ne gida uku a sha saurare lafiya.

Taswirar Daular Gobirawa
Taswirar Daular Gobirawa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.