Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheikh Dahiru Bauchi Malamin Addinin Islama a Najeriya

Wallafawa ranar:

A yau Litinin ne Al’ummar musulmi ke gudanar da bukin haihuwar Annabi Muhammad SAW musamman mabiya akidar Darika, bukin da ya sabawa ‘Yan sunni. Sai dai sheikh Dahiru Bauchi a Najeriya a hirar shi da Rediyon Faransa yace a ka’idar musulunci akwai wata rana da ake kebewa ta murna domin godewa Allah ni’imarsa saboda samun Al Kur’ani mai girma.

Sheikh Dahuru Bauchi Malamin Addinin Islama a Najeriya
Sheikh Dahuru Bauchi Malamin Addinin Islama a Najeriya Facebook
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.