Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalolin Ilimi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi nazari ne game da yadda al’amurran Ilimi suka kasance shekarun baya a Tarayyar Najeriya. Dangane da wannan ne Faruk Muhammad Yabo ya shirya mana tattaunawa ta musamman da masana Ilimi a Najeriya da suka kunshi Malam Ibrahim Muhammad na kamfanin Jaridar Daily Independent, da Hajiya Rabi Bada tsohuwar shugabar makaranta a Jihar Sokoto, da Bashir Rabe Mani na kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN.

Wasu yara Dalibai suna karatu a cikin Aji
Wasu yara Dalibai suna karatu a cikin Aji RFI/Romain Dubrac
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.