A makon nan ne wata kotu a birnin London, ta samu tsohon shugaban bankin Intercontinental, Erastus Akingbola, da laifin almundahana da kudade har Dala biliyan 165, inda bankin ya umurce shi day a mayar da kudaden.
Talla
A cikin wanan shirin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da bakin sa, kan hukuncin da kuma tasirin da zai yi ga shari’a a Najeriya, ganin a baya, wata kotu a Najeriya ta wanke Akingbola daga duk wata tuhuma.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu