Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ibrahim Dasuki Salihu Nakande

Wallafawa ranar:

A kokarin lalubo hanyoyin magance rikicin Jihar Flato, shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya ci gaba da ganawa da shugababnnin kabilun Jihar, inda daren jiya har zuwa safiyar yau, ya gana da shugabannin al’ummar Hausa Fulani. Tsohon Ministan yada labarai, Ibrahim Dasuki Salihu Nakande, ya bayyana Shaidawa Rfi Hausa tattaunawarsu da shugaban.

Ibrahim Dasuki Salihu Nakande
Ibrahim Dasuki Salihu Nakande Facebook Profile
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.