CAF
Ahly ta doke Sunshine a gasar zakarun Afrika
Kungiyar Al Ahly ta Masar ta tsallake zuwa buga wasan karshe a gasar Zakarun Afrika bayan doke Sunshine Stars ta Najeriya ci 2-1 a birnin Al kahira. Yanzu haka kuma Al Ahly za ta kara ne da Eseperence ta Tunisia a wasan karshe da za’a buga a watan Nuwamba.
Wallafawa ranar: