Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar rashin aikin yi a Najeriya

A Najeriya wata babbar matsala da ke fuskantar matasa da wadanda suka kammala karatu, shi ne na rashin samun guraben aiki a gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu. Alkalumma daga masana tattalin arziki na nuna karuwar matasa masu zaman kashe-wando a kowacce shekara duk da shirye-shiryen da gwamnati ke cewa tana bullowa da su domin magance wannan matsalar. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba matsalar ta rashin samun guraben aiki da tasirin wannan matsalar a tattalin arzikin Najeriya ga kuma rahotonsa.

Daruruwan Matasa da aikin Bautar kasa bayan kammala Karatun Jami'a da sauran Makarantu gaba da Sakandare.
Daruruwan Matasa da aikin Bautar kasa bayan kammala Karatun Jami'a da sauran Makarantu gaba da Sakandare. RFI/Saulawa
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.