Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Ali Abukakar Furomota

Wallafawa ranar:

Shugabannin Yankin Arewacin Tarayyar Najeriya, sun gudanar da wani taro domin lalabo hanyoyin magance matsalolin da suka addabi yankin. Sai dai wannan taron bai samu halartar wasu muhimman mutane masu rike da madafun iko ba a yankin da suka hada da Gwamnoni da wasu tsoffin shugabannin kasa. Alhaji Ali Abukakar Furomota ya yi tsokaci akai.

Wani Hari bom da aka kai a Mujami'ar  Saint Rita, à Malali a Kaduna
Wani Hari bom da aka kai a Mujami'ar Saint Rita, à Malali a Kaduna REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.