Isa ga babban shafi
Najeriya

Dambarwar Siyasar Jahar Gombe a Najeriya

Zaben da aka gudanar karshen mako a Jihar Gomben Najeriya, ya bar baya da kura, inda da jam'iyyar PDP mai mulki ke murnar lashe dukkanin kujerun shugabanin kananan Hukumomi da Kansiloli a zaben, amma kuma Jam'iyyar adawa ta CPC tana cewa ba zabe aka yi ba. Kamar yadda za ku ji a Rahoton Shehu Saulawa daga Bauchi.

Gwamnan Jahar Gombe Alh Ibrahim Dankwambo
Gwamnan Jahar Gombe Alh Ibrahim Dankwambo Leadership Newspaper
Talla

03:33

Rahoton Saulawa game da Zaben Kananan Hukumomi a Jahar gombe

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.