Isa ga babban shafi
Najeriya

Boko Haram ta musanta zargin Sojoji sun kashe mambobinta 52

Kungiyar Jama’atu Ahlul Sunnah Lida’awati wal jihad da aka fi sani da Boko Haram ta musanta zargin cewar sojojin sun kashe mabiyanta 52 a fafatawar da suka yi a karshen mako. Wata sanarwar da kungiyar ta bayar ta hannun Abu Zinnira, tace su suka samu nasarar kashe sojojin da dama, da kuma tarwatsa motocinsu na igwa guda hudu.

Wani hoton Bidiyo wanda ya nuna Shugaban JALWAJ, Abubakar Shekau da mabiyansa
Wani hoton Bidiyo wanda ya nuna Shugaban JALWAJ, Abubakar Shekau da mabiyansa AFP PHOTO / YOUTUBE
Talla

Kungiyar tace ita ce ta samu nasarar kashe sojoji da dama a garin Manguno da kuma lalata igwa guda biyu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.