Isa ga babban shafi
Najeriya

Bankin Duniya da na Musulunci za su taimakawa Najeriya da tallafin miliyan dala 9,000

Bankin Duniya da bankin Musulunci hade da da hukumar ci gaban kasashe ta kasar Faransa, za su taimakawa Najeriya da bashin kudi har dalar Amurka miliyan 9,000 kamar yadda za ku ji a rahotan da wakilin mu, Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana daga Abuja. 

Tambarin Bankin Duniya
Tambarin Bankin Duniya africayoungvoices.com
Talla

02:40

Bankin Duniya da na Musulunci za su taimakawa Najeriya da tallafin miliyan 9,000 na dalar Amurka

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.