Nijar
Martabar Zogala ga masu Azumi
Zogala na daya daga cikin haki da al’ummar musulmi a kasashen yammcin Afrika suke sha’awa musamman a lokacin Azumin watan Ramadana. Al’ummar Jamhuriyar Nijar sun fi amfani da hakin zogala fiye da duk wani haki, kasancewar ganyen hakin magani ne ga wasu cututtuka da ke addabar jama’a. Salisou Issa daga Maradi ya diba yadda Al’ummar Nijar suka mayar da hankali wajen cin zogala a cikin rahotonsa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 02:34