Najeriya
Malaman Jami’o’in Najeriya za su ci gaba da yajin aiki
Kungiyar malaman Jami'o'in Najeriya tace za ta ci gaba da yajin aikinta har sai gwamnatin kasar ta cim ma bukatunsu, shugaban Kungiyar Dakta Nasir Fagge yace gwamnatin Tarayyar ba ta bukatar kawo karshen yajin aikin domin bangaren ilimi bai dami gwamnatin ba ta la’akari da yadda gwamnatin ke kashe makudan kudade a wasu fannoni daban baban. Faruk Yabo ya ji tabakin wasu daliban na Najeriya game da yajin aikin a cikin rahotonsa.
Wallafawa ranar:
Talla
Malaman Jami’o’in Najeriya za su ci gaba da yajin aiki
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu