Najeriya
Ana cece-kuce game da sakamakon kidayar Jama’a a Najeriya
A Najeriya an shiga wani cece-kuce game da sahihancin sakamakon kidayar jama’ar kasar da aka gudanar a shekara ta 2006, bayan da shugaban hukumar kidayar jama’ar yace akwai magudi a lokacin kidayar domin fifita wani yanki. Daga Abuja Aminu Manu ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Ana cece-kuce game da sakamakon kidayar Jama’a a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu