Nijeriya
Ma su garguwa da Archbishop Ignitius Kattey, sun sake shi
Rundunar ‘yan sandan Tarayyar Najeriya ta ce an saki Archbishop Ignitius Kattey mataimakin shugaban Cocin Anglican a kasar
Wallafawa ranar:
Talla
Archbishop Ignitius Kattey shine mataimakin shugaban Cocin Anglican a kasar Nijeriya, wanda aka suace a ranar 6 ga watan satumba.
Rundunar ‘yan Sandan Najeriya ta ce an saki Archbishop Ignitius Kattey mataimakin shugaban Cocin Anglican na kasar, Reverand Andrew Dayyu na Cocin Anglican, ya tabbatar da sakin Archbishop Kattey, duk da cewa ba ya da masaniya ko idan an biya fansa kafin a sake shi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu