Lafiya Jari ce
Binciken MDD kan yadda ake amfani da miyagun kwayoyi a duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Majalisar Dinkin Duniya ta ce ana samun koma baya wajen amfani da miyagun kwayoyi kamar su hodar ibilis da tabar wiwi a kasashen yammacin duniya.To ko yaya lamarin yake a nahiyar Africa? Hauwa Kabir ta yi bincike kan wannan lamarin a nahiyar ta Africa, musamman Najeriya, sai biyo mu cikin shirin don jin yadda hukumomi ke kokari kan lamarin.A yi saurare lafiya.