Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon. Tanimu Kabiru Turaki

Wallafawa ranar:

Hukumar Kare Hakkin Bil Adama ta Majalisar Dinkin Duniya tace ana iya sanya ayyukan ‘ya’yan kungiyar Jama’atu Ahlul Sunnah Lidda’awati wal Jihad a cikin jerin kungiyoyin da ke aikata laifukan yaki. Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da kwamitin tattaunawa da kungiyar ya kammala ayyukansa a Najeriya, ya kuma ce ya samu nasara, kamar yadda shugaban kwamitin Kabiru Tutaki ya shaidawa RFI Hausa.

Ministan Ayyuka na musamman a gwamnatin Najeriya, Barister Tanimu Turaki
Ministan Ayyuka na musamman a gwamnatin Najeriya, Barister Tanimu Turaki www.specialdutiesoffice.gov.ng
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.