Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Ahmed Zanna

Wallafawa ranar:

‘Yan majalisar dattawan Najeriya sun amince bukatar Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan na tsawaita wa’adin aiki da dokar ta-baci a jihohin Adamawa da Yobe da kuma Borno. A tattaunawarsa da wakilinmu na Abuja Aminu Manu, Dan majalisar Dattawa Sanata Ahmed Zanna daga Borno, ya ce amincewa da tsawaita aiki da wannan dokar, ba wai yana nufin sun gamsu da ayyukan da sojoji ke yi ne ba a jihohin.

Ginin Majalisa a Najeriya
Ginin Majalisa a Najeriya Xnaija
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.