Kida, Al'adu da Fina-Finai
Hira da Mawakin Hausa mai Bibbiyu yaron Alan waka
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:03
Shirin Kida da Al'adu ya zanta ne da Mawakin Hausa Abubakar Abdullahi Mai Bibbiyu wanda a cikin tattaunawar yace shi yaron Alan Waka ne shahararren mawakin rubatattun wakokin hausa a Najeriya.