Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Danjuma Goje Tsohon Gwamnan Jahar Gombe

Wallafawa ranar:

‘Yan majalisar Dattijan Najeriya 11 sun mika takardarsu ta canza sheka daga Jam’iyyar PDP mai mulki zuwa Jam’iyyar adawa ta APC zuwa ga shugaban Majalisa David Mark, a wata sabuwar baraka ga shugaban kasa Goodluck Jonathan. A tattaunawar shi da Bashir Ibrahim Idris Sanata Danjuma Goje yace sun fice PDP ne don sun lura akwai bukatar samun shugabanci na gari domin warware matsalolin Najeriya.

Tsohon Gwamnan Jahar Gombe Danjuma Goje
Tsohon Gwamnan Jahar Gombe Danjuma Goje
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.