Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Bawa Abdullahi Wase masani Sha'anin tsaro

Wallafawa ranar:

A wani rahoton da aka fitar na wata cibiyar da ke bin didigin lamuran tsaro da makamai a duniya IHS ya yi hasashen cewa a karon farko ysawon shekaru biyar, kasafin kudin da ake warewa fannin tsaro zai karu a bana musamman a yankin Asia da Gabas ta tsakiya da kuma Rasha. To domin jin yadda ci gaban kasuwar makamai ta ke a duniya, Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Dr Bawa Abdullahi Wase masani tsaro a Najeriya

'Yan sanda Suna gudanar da bincike a saman titi a birnin Sanaa na kasar Yemen
'Yan sanda Suna gudanar da bincike a saman titi a birnin Sanaa na kasar Yemen Reuters/Khaled Abdullah
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.