Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan bindiga sun kashe matasa 7 a Jos

A Jahar Flato a Najeriya, akwai hari da ‘Yan bindiga suka kai, inda suka budewa wasu matasa guda bakwai wuta a Unguwar Dadin Kowa da ke garin Jos, kamar yadda Wakilinmu Tasiu Zakari ya aiko da rahoto.

Wasu sun kewaye kabarin 'Yan uwansu da aka kashe a rikicin Flato a Najeriya
Wasu sun kewaye kabarin 'Yan uwansu da aka kashe a rikicin Flato a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

01:58

Rahoto: ‘Yan bindiga sun kashe matasa 7 a Jos

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.