Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Ziyarar Hollande a Najeriya da Rikicin Ukraine

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya ya tattauna ne game da Ziyarar Shugaban Faransa a Najeriya wanda ya halarci taron cika shekaru 100 da dunkulewar yankin Arewaci da Kudanci a matsayin kasa Najeriya, shirin kuma ya diba irin hare haren da ake kai wa a yankin arewa maso gabacin kasar tare da tattaunawa akan rikicin kasar Ukraine.

Ziyarar Hollande a Najeriya
Ziyarar Hollande a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.