Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Archbishop Ignitius Kaigama

Wallafawa ranar:

Kiristoci a duk fadin duniya na ci gaba da gudanar da bikin Easter a sassa daban daban na duniya bayan da suka raya daren Lahadi da addu’oi, aranar da aka fi sani da Easter Sunday. Dangane bikin na Easter, Mahmud Lalo ya tattauna da Archbishop Ignitius Kaigama, daya daga cikin manyan Malaman Katolika a Najeriya.

Arch Bishop, Ignatius Kaigama daya daga cikin shugabannin mabiya darikar Katolika a Najeriya
Arch Bishop, Ignatius Kaigama daya daga cikin shugabannin mabiya darikar Katolika a Najeriya catholicnewsagency
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.