Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu a yau; Tattaunawa da wani dan Kato da Gora da ya gudo

Wallafawa ranar:

A tarayyar Najeriya bayan wata mummunar karawar da aka yi tsakanin Sojin kasar da ‘ya’yan kungiyar Boko Haram, abinda ya sa Sojin tare da masu taimaka masu yakin wato ‘yan Kato da Gora suka gudo daga Bama yankin da ake tashin hankali, Sashen Hausa na rfi ya samu zantawa da wani dan Kato da Gora da kuma ya bukaci mu boye Sunansa kamr yanda za ku ji yanzu.

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.