Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Runduna da zata yaki da ta’adanci a Najeriya

Wallafawa ranar:

HUKUMOMIN Najeriya na tunanin kafa wata runduna da zata dinga yaki da ta’adanci dan murkushe duk wasu yan ta’adda dake yiwa kasar barazana.Wannan na zuwa ne sakamakon kalubalen da kasar ke fuskanta yanzu haka.Akan wanan muka tattauna da Manjo Mustapha Jakolo mai murabus kuma tsohon Sarkin Gwandu, kuma ga yadda hirar mu da shi ta kaya. 

Wasu sojojin Najeriya a Jihar Borno mai fama da matsalar tsaro
Wasu sojojin Najeriya a Jihar Borno mai fama da matsalar tsaro REUTERS/Tim Cocks
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.