Najeriya
Amfani da ‘Yan banga domin magance matsalar tsaro a Najeriya
Manyan kalubalen tsaro na baya-bayan nan da Najeriya ke fuskanta, ya tilastawa hukumomi shigowa da kungiyoyin farar hula na 'yan banga da mafarauta domin kawo dauki. Sai dai kamar yadda zaku ji a wannan rahoton na Shehu Saulawa, ana fuskantar matsaloli akan yadda ayukkan wadannan kungiyoyin zai kasance.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Amfani da ‘Yan banga domin magance matsalar tsaro a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu