Najeriya
NUJ za ta ba ‘Yan Jarida kariyar Inshora a Najeriya
Rahoton shekara shekara na kungiyar kare muradun ‘Yan Jaridu ta kasa da kasa na cewa jimillar 'Yan jarida 66 ne suka rasa rayukansu a lokacin da suke gudanar da aikinsu. Wannan ya sa Kungiyar ‘Yan Jaridu a Najeriya ke sake lalen bayar da kariyar Inshora ga mambobinta, kamar yadda Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.
Wallafawa ranar:
Talla
NUJ za ta ba ‘Yan Jarida kariyar Inshora a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu