Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu; a yau tare da Dr Saleh Kanam

Wallafawa ranar:

Ranar lahadi mai zuwa za ta kasance rana da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin la'akari da kokarin da ake yi wajen wadata jama'a da tsabtatacen ruwan sha a duniya.Wannan, na zuwa ne a daidai wani lokaci da hasashen cimma maradun karni ke cewa mutane miliyan 70  ke fama da matsalar rashin wadatacce kuma tsabtatacen ruwan sha a duniya.Dr Saleh Kanam na jamiar jihar Bauchi a Nigeria ya yi mana tsokaci kan yadda ake fama da karancin tsabtatacen ruwan a wasu sassan kasar ta Nigeria a tattaunawa da Garba Aliyu Zaria.  

Wata mace a Korea ta Kudu ta na diban ruwa cikin bokiti
Wata mace a Korea ta Kudu ta na diban ruwa cikin bokiti Reuters/路透社
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.