Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nick Dazang Kakakin Hukumar zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar Zaben Najeriya tace masu kada kuri’u na iya zama a mazabarsu don sa ido kan yadda za a kidaya kuri’u da kuma bayyana sakamako ba tare da tayar da hankali ba. Kamar yadda Mai Magana da yawun hukumar Nick Dazang ya shaidawa Bashir Ibrahim Idris a tattaunawarsu.

Hukumar Zabe na shirye shiryen gudanar da babban zabe a Najeriya
Hukumar Zabe na shirye shiryen gudanar da babban zabe a Najeriya Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.