Isa ga babban shafi
Najeriya-Afrika ta kudu

Najeriya ta yi amai ta lashe akan Afrika ta kudu

Bisa Dukkan alamu Najeriya ta yi amai ta lashe dangane da janye jakadunta daga kasar Afirka ta kudu domin nuna adawa da hare hare da ake kai wa baki a kasar. Sai gashi kuma Najeriya daga baya ta fito tace ba janye Jekadun ta yi ba, kammar yadda wakilinmu Muhammad Kabir Yusuf ya aiko da rahoto.

Masu zanga-zangar adawa da hare haren da ake kai wa baki a Afrika ta kudu
Masu zanga-zangar adawa da hare haren da ake kai wa baki a Afrika ta kudu REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

01:34

Rahoto: Najeriya ta yi amai ta lashe akan Afrika ta kudu

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.