Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne Bashir Dandago mai wakar yabon Annabi da wakokin Siyasa. Dandago ya bayar da tarihin rayuwarsa da kuma Wakokinsa.