Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Garba Shehu game da ziyarar Buhari a Amurka

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fara ziyara a kasar Amurka, inda ake sa rai zai gana da shugaban Amurkan Barak Obama, kan batutuwan da suka shafi huldar kasashen biyu da kuma yadda za a yi yaki da ta’addanci. Game da Ziyarar ne Nasirudden Muhammad ya tattauna da Shehu Garba kakakin shugaba Buhari wanda yanzu haka ke Washington DC.

Muhammadu Buhari yana gaisawa da Kakakinsa Shehu Garba a Washington DC
Muhammadu Buhari yana gaisawa da Kakakinsa Shehu Garba a Washington DC saharareporters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.