Mu Zagaya Duniya
Sharhi kan batutuwan da Buhari ya zayana a Ziyarar sa zuwa Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 21:20
Shirin mu zagaya duniya da kan mayar da hankali kan batutuwan da suka fi daukar hankula jama'a a sassa daban-daban na dunuya, a wannan lokaci ya duba me mashaharta ke cewa bayan kammala ziyarar Buhari a Amurka, musamman kan batutuwan da ya gabatar acan na kawo sauyi a Najeriya.Toh sai dai shirin ba wai a Najeriya kawai ya tsaya ba akwai labarin ziyarar shugaban kasar Amurka Barack Obama a gabashin Afrika........a yi sauraro lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin.