Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Barista Abdullahi Jalo

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana bacin ransa kan yadda aka karkatar da akalar bashin Dala sama da biliyan guda da aka ciwo don inganta sufuri jiragen kasa. Sai dai kuma hukumar gudanarwar kamfanin jiragen kasar tace ita ba ta san ma an ciwo bashin ba. A tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris, Daya daga cikin ‘yan hukumar gudanarwar Barr Abdullahi Jalo, jami’in yada labaran Jam’iyyar PDP ya ce babu wanda ya sanar da su game da karbo rancen

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari AFP via telegraph
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.