Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Hukumar NUC ta Najeriya ta dakatar da Jami'oi a Kasar

Wallafawa ranar:

Shiririn ilimi hasken rayuwa na wannan makon a tare da Abdurrahman Gambo Ahmad  ya tattauna ne game da matakin da Hukumar dake kula da Jami'oin Najeriya NUC ke dauka na rufe Jami'oin dake aiki ba bisa ka'ida ba a Kasar.

Sama da Jami'oi Hamsin hukumar NUC ta dakatar a Najeriya
Sama da Jami'oi Hamsin hukumar NUC ta dakatar a Najeriya AFP PHOTO / GUY-GERVAIS KITINA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.