Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Musa Kutama, ya tattaune game da kasuwar bake koli ta kasa da kasa da aka bude a dandalin Tafawa Balewa Square da ke birnin jihar Lagos a tarayyar Najeriya.