Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Isiyaku Ibrahim kan cece kucen layin jirgi

Wallafawa ranar:

'Yan majalisun Najeriya da suka fito daga yankin kudu maso gabashi da kudu maso kudu sun bayyana bacin ransu da zargin cire aikin gina hanyar jirgin kasa daga Lagos zuwa Calabar, wanda yanzu haka ya haifar da cece kuce a kasar, 'yan majalisun na ci gaba da bayyana zargin nuna bambancin da gwamnati mai ci ke mu su.Akan wannan da kuma yadda rarrabuwar kawuna ke dada fitowa fili tsakanin bangaren zartarwa da Majalisa ya sa Bashir Ibrahim Idris ya tuntubi daya daga cikin dattawan Jam’iyyar APC mai mulki, Alh Isyaku Ibrahim wanda ya fara da cewar. 

Zargin cire aikim gina jirgin kasa daga Legas zuwa Calabar a kasafin kudi ya haifar da cece-kuce a Najeriya
Zargin cire aikim gina jirgin kasa daga Legas zuwa Calabar a kasafin kudi ya haifar da cece-kuce a Najeriya Michael Branz/Wikimedia Commons
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.