Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yaki da jahilci a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da wakilinmu na Bauchi, Shehu Saulawa ya tattauna ne a game da makarantar yaki da jahilci da ke samun halartar 'yan Najeriya masu yawan shekaru da ba su samu damar zuwa makaranta a lokacin da suke yara.

Makarantar yaki da jahilci na taimaka wa manyan da ba su yi karatu ba a Najeriya
Makarantar yaki da jahilci na taimaka wa manyan da ba su yi karatu ba a Najeriya RFI/Nicolas Champeaux
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.