Najeriya
Al'ummar Najeriya na kaurace wa timatir
Al'ummar Kuros Riba da ke yankin Niger Delta na Najeriya na ci gaba da kaurace wa amfani da danyan timatir sakamakon cutar da ke addabar timatir din, abinda ya sa a yanzu suka koma siyan timatir din gwangwani domin kare kan su daga kamuwa da cuta. Wakilinmu Musa Kutama ya aiko mana da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Al'ummar Najeriya na kaurace wa timatir
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu