Ilimi Hasken Rayuwa
Rashin biyan malaman makarantu albashi a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:42
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mkon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne akan matsalar rashin biyan malaman boko albashinsu na tsawon lokaci, abinda ke haifar da barazana game da inganta harkar ilimi a kasar musamman a matakin firamare.