Najeriya
Hamada: Sabbin wuraren zama a Sokoto
A wani yunkuri na magance matsalolin da ke da nasaba da gurbacewar muhalli gwamnatin jihar Sokoto ta samar wa wasu al'ummominta sabbin wuraren zama bayan rairayin hamada ya mamaye gidajensu.Wakilinmu El-Yakub Usman Dabai na dauke da karin bayani a cikin wannan rahoton.
Wallafawa ranar:
Talla
Hamada: Sabbin wuraren zama a Sokkoto
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu