Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Barrista Aliyu Zaria kan wainar da ake toyawa a Niger Delta

Wallafawa ranar:

Hukumomin tsaron Najeriya sun gano wani kamfani da ke bai wa mayakan Niger Delta sinadarai don kaddamar da hare-hare kan bututan man fetir a yankin kudancin kasar, abinda ke kara jefa tattalin arzikin kasar cikin mawuyacin hali.

Yankin Niger delta dake kudancin Najeriya
Yankin Niger delta dake kudancin Najeriya AFP/PIUS UTOMI EKPEI
Talla

Wata sanarwa da ta fito daga ofishin mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, ta nuna cewa, kamfanin na NDCC ya bai wa mayakan kilogram dubu 9 na sinadarin Nitro-glycerine da ake amfani da shi wajen fasa abubuwa tsakanin shekarar 2015 da 2016.

Akan wannan batu, Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da Barista Aliyu Zaria, mazaunin birnin Fatakwal wanda kuma ke nazari kan wainar da ake tuyawa a Niger Delta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.