Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari ya gana da Dogara kan badakalar kasafin 2016

Shugaban Majalisar wakilan Najeriya, Yakubu Dogara ya gana da shugaban kasar, Muhammad Buhari kan badakalar cuwa-cuwa a kasafin kudin shekarar 2016.

Shugaban Majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara
Shugaban Majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara
Talla

Bayan ganawarsu a yau a fadar shugaban da ke birnin Abuja, Dogara ya shaida wa manema labarai cewa, ba zai yi murabus daga kujerar sa ba duk kuwa da kiranye-kiranyen da wasu kungiyoyin fararen hula ke yi na ya sauka.

Dogara ya musanta aikata laifin da ake zarginsa da shi na yunkurin shigar da cuwa-cuwar biliyoyin Naira a cikin kasafin ba tare da gudanar da wani aiki ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.