Isa ga babban shafi
Amurka

Zaben Amurka : Ra’ayin ‘Yan Najeriya Amurkawa

Akwai dimbin 'yan Najeriya da ke da takardun shaidar zama Amurkawa tare da ba su damar jefa kuri’unsu a zaben kasar inda ake fafatawa tsakanin Donald Trump na Republican da kuma Hillary Clinton ta Democrat. Abdulkarim Ibrahim ya ji ra’ayin wasu ‘Yan Najeriya Amurkawa a cikin rahotonsa na musamman kan zaben Amurka na 2016.

Hillary Clinton ta jam'iyyar Democrat da Donald Trump na Republican
Hillary Clinton ta jam'iyyar Democrat da Donald Trump na Republican REUTERS
Talla

03:04

Zaben Amurka : Ra’ayin ‘Yan Najeriya Amurkawa

Abdoulkarim Ibrahim

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.