Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Janar Jafaru kan kame makamai a birnin Legas

Wallafawa ranar:

Hukumar kwastam ta Najeriya ta kama wasu bindigogi 661 da aka shigo da su cikin kasar daga China ba bisa ka’ida ba. Shugaban hukumar Kanar Hameed Ali ya ce, an sanya makaman ne a tsakanin kofofin karfe da wasu kayayyaki don badda sawu, kuma tuni aka kama mutane uku da ake zargi da shigar da makaman. Dangane da illar da irin wadannan makamai ke yi wa kasa, Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Janar Lawal Jafaru Isa, tsohon Gwamnan Jihar Kaduna.

Makaman da hukumar Kastam ta Najeriya ta kama a birnin Legas
Makaman da hukumar Kastam ta Najeriya ta kama a birnin Legas
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.