Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin da ya kera injin narka karafa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya ci gaba da tattaunawa ne da wani matashin injiya, Nasir Mu'azu Abubakar da ya samar da injin narka karafa a Najeriya.

Engr. Nasir Mu'azu Abubakar tare da Bashir Ibrahim Idris
Engr. Nasir Mu'azu Abubakar tare da Bashir Ibrahim Idris
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.