Najeriya
Yunkurin Dakile tsattsauran ra'ayi a makarantun tsangayun Najeriya
A wani bangare na dakile yaduwar tsattsauran ra'ayi, yanzu haka kwamiti na musamman domin sake farfado da yankin arewa maso gabashin Nigeria, da rikicin Boko Haram ya daidaita, na yin rajista da duba gudanar makarantun Islamiyya na Tsangaya a wannan yankin da sauran sassan kasar. Za'a ji karin bayani cikin rahoton Shehu Saulawa daga Bauchi.
Wallafawa ranar:
Talla
Yunkurin Dakile tsattsauran ra'ayi a makarantun tsangayu a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu